Sokoto (jiha)j
| Jihar Sokoto Sunan barkwancin jiha: Mazaunin Halifa. | ||
| Wuri | ||
|---|---|---|
| Ƙidaya | ||
| Harshe | Fulani, Hausa | |
| Gwamna | Aminu Waziri Tambuwal (PDP) | |
| An ƙirkiro ta | 1976 | |
| Baban birnin jiha | Sokoto | |
| Iyaka | 25,973km² | |
| Mutunci 1995 (ƙidayar yawan jama'a) |
4,392,391 | |
| ISO 3166-2 | NG-SO | |
Jihar Sokoto jiha ce dake kasar Najeriya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 25,973 da yawan jama’a miliyan huɗu da dubu dari uku da tisa'in da biyu da dari uku da tisa'in da ɗaya (ƙidayar yawan jama'a shekara 1991). Babban birnin jahar ita ce Sokoto. Aminu Waziri Tambuwal shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Ahmad Aliyu. Dattijan jihar su ne: Sultan Sa'adu Abubakar Abdullahi Ibrahim Gobir, Aliyu Wamakko da Abdullahi Ibrahim.
Jihar Sokoto tana da iyaka da misalin jihohi biyu su ne: Kebbi da Zamfara.
Kananan Hukumomi[gyara sashe | Gyara masomin]
Jihar Sokoto nada adadin Kananan Hukumomi guda ashirin da uku (23). Sune:
- Binji
- Bodinga
- Dange Shuni
- Gada
- Goronyo
- Gudu
- Gwadabawa
- Illela
- Isa
- Kebbe
- Kware
- Rabah
- Sabon Birni
- Shagari
- Silame
- Sokoto ta Arewa
- Sokoto ta Kudu
- Tambuwal
- Tangaza
- Tureta
- Wamako
- Wurno
- Yabo
| Jihohin Najeriya |
| Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara |